Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq
Rahoto Cikin Hotuna / Nuna Hotunan Shahidan Al-Hashdush Sha'abi Akan Hanyar Arbaeen
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya bayyana Al-Hashdush Shabi (na rundunar mutanen Iraqi), sun gudanar da baje kolin hotunan shahidai a yakin da ake yi da 'yan ta'addan ISIS a kan hanyar tattakin maziyartan Arbaeen daga Najaf zuwa Karbala.
26 Satumba 2021 - 12:01
Lambar labari: 1183230